Yadda Muke Ganin Hotunan Musulmai A Ƙasa Me Tsarki Suna Aikin Hajji Allah Kasa Wata Rana A Ga Namu Muna Aikin Hajji
Wata Zankadediyar Budurwa Tayiwa Musulmai Addu’ar Kamar Haka “Yadda Muke Ganin Hotunan Musulmai A Ƙasa Me Tsarki Suna Aikin Hajji Allah Kasa Wata Rana A Ga Namu Muna Yin Aikin Hajji 🤲 Dan Arzikin Annabi Muhammad S.A.W. “