/> Allah sarki wani matashi ya bawa mahaifiyarsa koda daya shi Kuma ya mutu. - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Allah sarki wani matashi ya bawa mahaifiyarsa koda daya shi Kuma ya mutu.

 


Allah sarki wani matashi ya bawa mahaifiyarsa koda daya shi Kuma ya mutu.


innalillahi wa Inna ilahirraj un kulli nafsin za ikatul maut wani matashi ya bada kodarsa a sawa mahaifiyarsa sannan shi kuma ya mutu ya bar duniya .


gaskiya wannan lamari ya girmama wannan matashi ya rasu a hanyar ceton mahaifiyarsa saboda ya bata koda ne don ya Cece rayuwar ta amma shi kuma tashi ta salwanta .


Allah ya ji kanka da rahama yasa can tafi nan yasa aljanna ce makomarka Allah ya bawa iyayenka hakurin rashin ka Ameen summa Ameen Dan Isar annabi .


wannan labari ya samo asali daga apa hausa . com sune suka wallafa wannan labari kuma suka rawaito mun gode sosai da sosai .


thanks for watching .

L