/> Ayi hattara kalli bidiyon wata budurwa wadda kafarta ta koma ta saniya - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Ayi hattara kalli bidiyon wata budurwa wadda kafarta ta koma ta saniya

 


Ayi hattara kalli bidiyon wata budurwa wadda kafarta ta koma ta saniya.




Tofah wannan abu yana da matukar ban mamaki yadda mutane ke yada wannan bidiyon na wata mata wacce kafarta ta koma ta saniya alhalin ba gaskiya bane .




kamar yadda kuka sani wannan bidiyon editing ne wanda masu hada comedy suke amfani dasu kuma wannan ma editing ne wanda salman sas editor yayi a wani bidiyonsa.


Ayi hattara yan uwa a kula sosai da irin wannan abu Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site.


thanks for watching.

L