/> Bidiyon Ustazu Ta Matarsa Suna Rawa Ya Jawo Musu Abun Magana A Shafukan Sada Zumunta...... - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Bidiyon Ustazu Ta Matarsa Suna Rawa Ya Jawo Musu Abun Magana A Shafukan Sada Zumunta......

 


Bidiyon Ustazu Ta Matarsa Suna Rawa Ya Jawo Musu Abun Magana A Shafukan Sada Zumunta......


Wannan bidiyon yayi matukar girgiza yanar gizo ina mata ke ganin wanann shine salon wayon da ya dace su fara yiwa ustazai domin karba kudade daga wajensu.




Aisha uwar gida ran gida.

Aisha alkebar mata

Aisha tauraruwa

Aisha murucin ka dutse baki futo ba se da kika shirya.

Rana in ta futo tafin hannu be isa ya rufe ba.

Tabbas an buga an barki

Kin zama musu karfen kafa ba yadda Za suyi da Ke.

Idon talaka Guba sarauniya Aisha.

Me aisha a gida ba karamar sa’a yayi ba.

Ita Aisha halitta ta daban ce.

She is in deed a rare gem!!!

Wai dan ka kashe kudin ka a kan Aisha walahi kan ka kayi wa.

Yau rannar Aishas ce dan Haka mu ji alert.

If you have a wife me suna Aisha

If you have a girlfriend me suna Aisha

Appreciate her (a rubuce) and send alert.

Yau darasin na masu Aishas ne.

L