inna lillahi mutuwa uku dasuka fergitartar da yan kanywood sosai Allah sarki….
Mutuwa uku da suka firgetar da jaruman kanywood agaskiya mutuwar jarumi kamal tafirgetar da mutani bama iya yan wasan hausa ba harda mutanan gari da masuyansa mudai saidai muci Allah yajekansu
Damasauran wa,enda suka mutu bakidaya inmuka dawo mutuwar a warwasa shema abindai babu dade inmuka tunodasu saidai muyemusu addu,a Allah ya yafemusu muma Allah yasa muye kyakkyawan karshe ameeen