INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN π Abu mai ban tausayi ke nan! A kalla mutane 2,300 ne suka mutu yayin da sama da dubu biyarππππππ
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN π Abu mai ban tausayi ke nan! A kalla mutane 2,300 ne suka mutu yayin da sama da dubu biyar
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Abu mai ban tausayi ke nan! A kalla mutane 2,300 ne suka mutu yayin da sama da dubu biyar suka bace a birnin Derna na kasar Libya, bayan da wata mummunar ambaliyar ruwa da ta mamaye gabashin kasar.
Allah ya jikan musulmai. Allah ya kare dukkanin mu daga irin wannan masifa. Amin.
suka bace a birnin Derna na kasar Libya, bayan da wata mummunar ambaliyar ruwa da ta mamaye gabashin kasar.
Allah ya jikan musulmai. Allah ya kare dukkanin mu daga irin wannan masifa. Amin.
Posted in Labaran Duniya