/> Innalillahi 😭 Bayan Rasuwar Mahaifinta Tayi Hoto Da Gawar Shi Ta Turawa Duniya Wai... Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai. - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Innalillahi 😭 Bayan Rasuwar Mahaifinta Tayi Hoto Da Gawar Shi Ta Turawa Duniya Wai... Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai.

 






Innalillahi 😭 Bayan Rasuwar Mahaifinta Tayi Hoto Da Gawar Shi Ta Turawa Duniya Wai...

Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai. 

Yadda Hafsat Idris Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta Ya Jawo Cece-kuce A Kafafen Sada Zumunta…


Cikin Wani Hoto Dake Yawo A Kafafen Sada Zumunta Na Zamani An Hango Fitacciyar Jarumar Kannywood Hafsat Idris Rike Da Mahaifinta A Gadon Asibiti Idonsa A Rufe Wanda Hakan Yasa Wasu Ke Zargin Cewar Tayi Hotone Da Gawar Mahaifin Nata. Bincike Ya Tabbatar Da Cewar Anyi Hoton Lokacin Da Za’ayi Masa Aiki Kuma Hoton Ba Selfie 🤳 Bane. Mahaifinta Ya Rasuwa 07/12/2019 Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai.

L