Innalillahi 😠Kalli Yadda Yunwa Tayi Sanadiyyar Mutuwar Wannan Yaron A Garin…
Allah Yasa Mudace... 🤲
Cikin Faifan Bidiyon Dake Sama Da Kasan Rubutunnan An Bayyana Yadda Yunwa Tayi Sanadiyyar Mutuwar Wani Karamin Yaro Da Ba’a Bayyana Sunansa Ba, Sannan Masu Kawo Rahoton Sunce Likitoci Sunyi Kokarin Ceto Rayuwarsa Amman Allah Be Basu Dama Ba.