/> mutane su wuni suna zabe lokaci daya ku canza musu ra’ayi wallahi baza kuga dai dai ba inji sheikh guruntum - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

mutane su wuni suna zabe lokaci daya ku canza musu ra’ayi wallahi baza kuga dai dai ba inji sheikh guruntum

 


mutane su wuni suna zabe lokaci daya ku canza musu ra’ayi wallahi baza kuga dai dai ba inji sheikh guruntum 


Yanzu yanzu sheikh ahmad tijjani yusuf guruntum yayi zazzafan martani akan juyin mulki da akayi a jihar kano da kuma zalincin da akayi.

Malamin yayi bayani akan cewa mutane su wuni suna kada kuri’a amma kuzo lokaci daya ku canza musu zabi to tabbas baza ku taba ganin dai dai ba idan ba gyara halinku kukayi ba.


wannan shine cikakken bayanin da malamin yayi kuma tashar rariya suka wallafa a shafinsu wannan shine bayani mungode sosai da sosai.


thanks for watchings.

L