Ashe Wannan Dalilin Ne Yasa Ali Nuhu Yacire 'Yarsa Fatima Daga Harkar Film?! Kalli Bidiyonnan
Zaku'iya Tura 'Ya'yanku Shirin Film...?
Duba Da Yadda Jama’a Suke Ta Fadar Maganganu Marasa Dadi Kan Jaruman Kannywood Inda Suke Cewa Harkar Film Tana Bata Tarbiya Kuma Tana Lalata ‘Ya’ya Mata.
Hakan Yasa Kowanne Uba Nagari Yake Kokarin Sauke Hakki Da Nauyin Da Allah Ya Dora Masa, Domin Manzon Allah S.A.W Yace:
“Dukkanin Makiyaya Ne Kuma Za’a Tambayeku Akan Kiwon Da Aka Baki, ‘Ya’yanku Ababen Kiwone A Wajen Kuma Za’a Tambayeku Akan Kiwonsu Da Aka Baku” Allah Yabamu Ikon Sauke Hakki Da Nauyin Da Ya Doramana.
👉 FATIMA ALI NUHU 👈