Kwankwaso Ya Bawa Ganduje Hakuri Kuma Ya Nemi Afuwarsa Kalli Bidiyon Yadda Akayi Musu Sulhu 🤝Kuna Ganin Zasu Yafewa Juna?
Kuna Goyon Bayan Hakan...?
Kwankwaso Da Ganduje Sunyi Sulhu Yanzunnan, Allah Ya Kara Hada Kansu – Hausa Notifier
Kamar Dai Yadda Aka Sani Kwankwaso Da Ganduje Aminan Junane Ko Muce Uban Gida Da Yaro Ne Ma’ana Kwankwaso Me Gidan Ganduje Ne Tin Farkon Harkokin Siyasar Su Inda Ganduje Yayiwa Kwankwaso Matemakin Gwamnan Jahar Kano Har Sau Biyu, Ganin Hakan Yasa Bayan Yagama Ya Dora Ganduje A Akan Kujerar Gwamna Domin Dorawa Daga Inda Ya Tsaya Amman Ganduje Ya Butulcewa Kwankwaso Tin A Tenure Ta Farko. Shin Kuna Ganin Kwankwaso Ze Yafewa Ganduje? 👉 FULL VIDEO