Rashin Tsaro Yasa ‘Yanbindiga Sun Sace Matafiya 25, A Gaban Al'umma Kalli Yadda Aka Fafata Da...
Allah Yakawo Zaman Lafiya A Kasarmu Da Jahohinmu.. 🤲
Wasu RiÆ™aƙƙun ‘Yanbindiga Sun Tare Hanya Da Rana Tsaka, Kafin Sallar La’asar Suka Sauke Lodin Matafiya Guda 25, Suka Gudu Dasu Cikin Daji.
Mummunan Al’amarin Yafaru A Ranar Juma’a, Inda Aka Sace Matafiyan Akayi Gasrkuwa Dasu MawaÆ™an Begen Yesu Almasihu A Cocin Christ Apostolic Dake Oke Igan, Akure A Jihar Ondo.
Sun Tare Matafiyan A Kusa Da Garin Elegbeka, Lokacin Da Suke Kan Hanyar Zuwa Taron Jana’iza A Garin Ifon A Ƙaramar Haukumar Ose A Jihar Ondo ÆŠin. Suna Kan Hanyar Tafiya Ne Wurin Binne Gawar Babban Me Shirya Musu WaÆ™oÆ™in Bege, Wanda Ya Rasu.