/> YANZU YANZU: Hatsarin Mota Yayi Sanadiyar Rasuwan Jikokin Sheikh Dahiru Bauchi. - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

YANZU YANZU: Hatsarin Mota Yayi Sanadiyar Rasuwan Jikokin Sheikh Dahiru Bauchi.

 


YANZU YANZU: Hatsarin Mota Yayi Sanadiyar Rasuwan Jikokin Sheikh Dahiru Bauchi.


Yan haka make samun Rahoton cewa; Hatsarin mota yayi sanadiyar rasuwan mutum biyuYa’yan Sayyadi Surumbai (Subeb Chairman Bauchi State) a hanyar Kano zuwa Kaduna don halartan taron rufe Tafsirin Alkur’ani Mai Girma wanda shehin malamin yake gabatarwa a jihar Kaduna.


 


Sauran wadannan sukayi hatsarin mota suna asibiti don karban taimakon gaggauta a jihar Kano.

L