ALƘUR'ANI waraka ne ga abin da ya ke zuciya, ya na tafiyar da abin da Shaydan ke jefawa a cikin zuciya na daga wasu-wasi, sha'awoyi da munanan nufi lalatattu". Allah yasadamu da ni'imar ALQUR'ANI 🤲🤲