DOWNLOAD MP3
Sabuwar Wakar Auta Mg Boy Soyayya Ba Fada Bane.
Bayan Dubun Gaisuwa zuwa ga dukkan masoya maza da mata muna kara sanar daku cewa shahararriyar wakar nan ta fitaccen mawakin nan naku wato Auta Mg Boy ta fita wakar da dubun masoya suka dade suna jiran fitar yau cikin ikon Allah mawakin Auta Mg Boy ya saki wakar domin farin cikin masoya wakokin sa baki daya.
Wannan waka itace soyayya ba fada bane tabbas wannan shahararriyar waka ta samu aiki tukuru daga gurin fitaccen mawakin naku Auta Mg Boy mawakin ya kara da cewa hakika wannan itace waka mafi dadi da soyuwa Agurin mutane hakan tasa banyi kasa aguiwa ba gurin ganin nayi aiki babu dare babu rana dan farin cikinku baki daya cewar mawakin Auta Mg Boy.
Halin yanzu wakar na nan ta dauki hankalin duniya ganin yadda wakar tayi dadi sosai mutuka da gaske mutane masu tarin yawa suna ta mika sakon jin jina zuwa ga mawakin Auta Mg Boy kan cewa lalle suna bukatar zafafan wakoki masu dadi sosai musamman cikin wannan sabuwar shekara mai zuwa ta 2024 domin hakan zai mutukar samu farin ciki sosai cewar masoya wakokin nasa.
