"Shekarata 28 Namiji Be Ta6a Kusantata Ba, Har Yanzu Ni Cikakkiyar Budurwace" Cewar Hadiza Gabon.
Kun Yadda..?
Fitattaciyar Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Ta Bayyana Cewa Ita Cikakkiyar Macece Domin Babu Namijin Da Yata6a Kusantarta.
Jarumar Takara Da Cewa “Yanzu Haka Shekarata Ashirin Da Takwas (28) A Duniya Amman Namiji Be Ta6a Kusantata Ba, Kuma Nima Bansan Dadin Da Namiji Ba.”