Ra’ayin Matasa.
Ta tabbata cewa wasu daga cikin jihohin Najeriy ba sa iya samar da kudaden da za su dogara da kansu wajen gudanar da azzuka na ci gaban aluma, dole sai da tallafin gwamnatin tarayya. Daga cikin su akwai Bayelsa da Katsina da Taraba.
Me kuke tunani kan wannan lamari musamman yadda zai iya shafar rayuwa a yanzu ko makoma a nan gaba?
Wace shawara za ku bai wa gwmamnatocin jihohin Najeriyar?
