Allah Sarki Rayuwa😠Kalli Silar da Tayi Mutuwar Manyan jaruman Kannywood 20, Allah ya jikansu da Rahama, Namu idan tazo mucika da Imani
Masana’antar Kannywood tayi rashi da dama, wanda a koda yaushe aka tuna dasu dole sai kowa yaji rashin jin dadi na rashinsu.
Kamar yadda suka sani, Anyi Rashin jarumai da dama, cikinsu akwai Maza kuma akwai Mata Wanda a yanzu mun dawo muku da Cikekken bayanai akan Silar da yayi mutuwar su.
Zaku iya kallon cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa:
