Allah sarki yau shekarar ahmad s nuhu sha shida da rasuwa kalli videon nan domin ganin yadda….kalla video.
bay an mutuwar s nuhu ansamu wasu jarumai da dama da Allah ya karbi rayuwarsu suma Allah ya jikansu sannan yayi musu rahama kamar su rabilu musa dan ibro baba mai aya Ahmad tage da sauransu .
kannywood anyi mace mace sosai Allah yasa sun dace da rahama idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani da Kalmar shahada Ameen summa Ameen .
Allah sarki yau shekarar ahmad s nuhu sha shida da rasuwa kalli videon nan domin ganin yadda….kalla video.