Allah Sarki 😠- Sheikh Isha Ali Pantami da Sheik Kabiru Gombe Sun Yafashe Da Kuka 😠Yayinda suke Bada Kissar Abun da Yafaru da Annabi S.a.w
Me yasa Malaman Darika Basa Kuka? Ko Malam Izala sunfish su son Annabi SAW ne?
Ya Allah ka kara mana kaunar Annabi S.a.w Kahadamu Dashi Cikin Aljannah.
Gadai Bidiyon
