Yan Kannywood Sun Gudanar da taron Addu'ar Bakwai ga Marigayiya Saratu Gidaɗo, Allah Ya gafarta Mata Gangamin Jarumai a Masana’antar Kannywood Sunyi taron Addu’ar Kwana bakwai na Marigayiya Saratu Gidado Allah Ya gafarta Mata GA VIDEO 👇