Abin Tausayi Da Al’ajabi 😭 Bidiyon Yaron Da Aka Haifa Da Katon Kai Kamar…
Mahaifiyar Yaron Ta Bayyana Yadda Kan Jaririnta Yake Kara Girma Kullum Fiyeda Yadda Gangar Jikinsa Yake Karuwa, Wannan Al’amarin Yana Kara Taahar Mata Da Hankali Kamar Yadda Zaku Gani A Faifan Bidiyon Dake Sama Da Kasan Rubutunnan Ku Danna Kusha Kallo Sannan Ku Bayyana Mana Ra’ayinku 🙏 Mungode Da Ziyartarmu.