/> Ya amsa kiran Allah bayan yayi Sujjada a Sallah. Wannan yaron yanzun nan mu ka yi sallar - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Ya amsa kiran Allah bayan yayi Sujjada a Sallah. Wannan yaron yanzun nan mu ka yi sallar

0 min read

 



Ya amsa kiran Allah bayan yayi Sujjada a Sallah. Wannan yaron yanzun nan mu ka yi sallar.


Ya amsa kiran Allah bayan yayi Sujjada a Sallah. Wannan yaron yanzun nan mu ka yi sallar Ish's da shi a masallacin Husain Ibn Ali a Sultan road daga sujjadar karshe bai dago ba mai yiwuwa ya mutu ne an tafi da shi asibitin Nasarawa don Allah in da wanda ya san shi ko ya san ya san yan uwansa a bi sawunsa.

You may like these posts

L