/> Manyan mutanen da suka yi magana kan jefa wa fararen hula bam a Kaduna... - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Manyan mutanen da suka yi magana kan jefa wa fararen hula bam a Kaduna...

1 min read


Manyan mutanen da suka yi magana kan jefa wa fararen hula bam a Kaduna




Al'umma da ƴan siyasa da ƙungiyoyin addinin musulunci a Najeriya suna ci gaba da tofa albarkacin bakinsu bayan harin da sojoji suka kai "bisa kuskure" a Tudun Biri, wani ƙauye a ƙaramar hukumar Igabi da ke jihar Kaduna a arewacin ƙasar.




Harin dai ya yi sanadin asarar rayuka da dama tare da jikkatar wasu da ke samun kulawa a asibiti.


L



Hukumomi sun bayyana cewa mutane 85 ne harin ya kashe, sai dai ƙungiyoyi masu zaman kansu da kuma al'ummar ƙauyen na cewa adadin ya zarce haka.



Ga wasu daga cikin manyan mutanen da suka yi tsokaci game da lamarin:

You may like these posts