/> Innalillahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa Ma’aikaciyar hukumar alhazai ta Kano ta rasu. - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Innalillahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa Ma’aikaciyar hukumar alhazai ta Kano ta rasu.

0 min read
Innalillahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa Ma’aikaciyar hukumar alhazai ta Kano ta rasu.....











Innalillahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa Ma’aikaciyar hukumar alhazai ta Kano ta rasu.





Hajiya Fatima Muhammad Kawu, ma’aikaciya a sashen harkokin kuɗi na Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta rasu.
A wata gajeriyar sanarwa daga ofishin yaɗa labarai na hukumar, marigayiyar ta rasu a jiya Litinin da daddare.





Tuni a ka yi jana’izar ta a safiyar yau Talata a Kano.

You may like these posts

L