/> Gaskiya Ya Zama Dole A Kama Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Tunda Aka Kama Emefiele Gwamnan Babban Bankin CBN Inji- Shugaba Bola Ahmad Tinubu… - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Gaskiya Ya Zama Dole A Kama Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Tunda Aka Kama Emefiele Gwamnan Babban Bankin CBN Inji- Shugaba Bola Ahmad Tinubu…

1 min read

 



Gaskiya Ya Zama Dole A Kama Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Tunda Aka Kama Emefiele Gwamnan Babban Bankin CBN Inji- Shugaba Bola Ahmad Tinubu…



Gaskiya Kama Buhari Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Ya Zama Wajibi Tunda Tare Sukayi Zamani Da Gwamnan Babban Bankin Nijeriya CBN Godwin Emefiele Yanzu Haka Yana Hannu Saura Buharin.

Da Yawa Daga Cikin Gwamnonin Nijeriya Zasu Shiga Hannun EFCC Nan Bada Dadewa Ba Saboda Baɗalar Kuɗin Da Sukayi A Lokacin Shugabancin Su Ba Tare Da Tsoron Allah Ba Inji Tinubu.

Amman Da yawan Gwamnonin Ƙasar Nan Na Daukan Kansu A Matsayin Wasu Mutane Wanda Hukumar EFCC Bata Isa Da Suba Amman Nan Bada Jimawa Ba Zasu Fuskanci Fushin Hukumar.

Domin Samun Sahihan Labaran Duniya Da Kuma Na Wasanni Ku Cigaba Da Bibiyarmu A Wannan Shafin Namu Mungode. Cikin

You may like these posts

L