Masha Allah Matar Jarumin Kannywood Yusuf Saseen ta Haifa Masa da Namiji Allah Ya raya.👇👇👇
Masha Allah Matar Jarumin Kannywood Yusuf Saseen ta Haifa Masa da Namiji Allah Ya raya.
Masha’Allah Matar Jarumin Kannywood Yusuf Saseen ta Haifa Masa da Namiji Allah Ya raya
A Safiyar Yau muka Samu labarin cewa Matar fitaccen Jarumin Kannywood Yusuf Saseen wanda Akafi sani da Lukman acikin shiri me dogon Zango Labarina ta haifa masa da namiji.
Ubangiji Allah Ya raya shi bisa Sunnah Ameen.
Kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu albarka