Rarara Yayi Hatsarin Mota Yanzu-yanzu Akan Hanyarsa Ta Zuwa…
Wane Fata Zakuyi Masa...?
Shugaban Mawaka na 13×13 Alhaji Dauda Kahutu Rarara Yayi Hatsarin Mota a Hanyarsa Ta Zuwa Filin Sauka da Tashin Jiragen Sama wato Airport.
Sai dai Kuma Yana cikin koshin Lafiya. Rabi’u Garba Gaya Mai Taimaka masa ta sukar yada Labarai ya wallafa Labarin.