/> Kalli Jerin Sunayen Gurin Da Gwamnatin Jihar Kano Zata Rushe Da Filayen Da Zata Kwace Daga Hannun Bata Gari… - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Kalli Jerin Sunayen Gurin Da Gwamnatin Jihar Kano Zata Rushe Da Filayen Da Zata Kwace Daga Hannun Bata Gari…

1 min read

 



Kalli Jerin Sunayen Gurin Da Gwamnatin Jihar Kano Zata Rushe Da Filayen Da Zata Kwace Daga Hannun Bata Gari…



Jerin Sunayen Gurin Sune-

Shahuci, Farm Center, Incubation Centre

Masallacin Idi, Masallacin Fagge, Kano Poly, Triumph, Kofar Wambai, Buk Road, Filin Naisa, Kofar Dan Agundi, Club Road

Tashar Asibiti, Bulukiyya, IDH.


L

Kadan Daga Cikin Jerin Sunayen Gurin Da Za’a Rushe Da Wadanda Za’a Kwace Kenan Daga Hannun Tsohuwar Gwamnatin Jihar Kano Wanda Ta Siyar Ba Bisa Kaida Ba Inji Kwamitin – AKY.


Masu Bibiyarmu A Wannan Shafin Na { Gaskiya News } Domin Samun Sahihan Labaran Duniya Dana Wassani Ku Cigaba Da Bibiyarmu Mungode.



Kalli Sunayen Gurin Da Za’a Rushe Da Wadanda Za’a Kwace Daga Hannun Bata Garin Jihar Kano Wadanda Aka Siyar Ko Aka Gina Ba Bisa ka,ida ba 




You may like these posts